×
shiryawa:

Abin Da Lallai Ne Yaran Musulmai Su Sanshi [ 04 ] Bangaran Tafsiri (Hausa)

Karatu na murya da harshen Hausa na ɓangaren : ( Tafsiri ) daga cikin littafin Abinda lallai ne yaran Musulmai su sanshi, littafi ne mai amfani wanda ke ƙunshe da tsarin koyarwa cikin sauƙi kuma cikakke ga yaro musulmi a cikin Aƙida, da Fiƙihu, da Sirah, da ladubba, da tafsiri. Ya dace da yara da dukkanin matakan rayuwa. Haƙiƙa mawallafin - Allah Ya saka masa da alheri - ya tsara littafin bisa fannonin ilimi, kuma ya gabatar da shi ta hanyar tambaya da amsa.

Kunnawa
معلومات المادة باللغة العربية